Arziƙi
Appearance
| Bayanai | |
|---|---|
| Ƙaramin ɓangare na | state (en) |
| Yana haddasa | rich people (mul) |
| Hannun riga da | Talauci |


Arziki na nufin halin wadata ko kuma fin karfin buqatun yau da kullum. Ba kudi ne bane kawai arziki akwai arzikai kala kala na duniya.[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.